
Kasar Amurka ta bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta amince mata kamin harin da ta kai jihar Sokoto.
Shugaban Amurka Donald Trump ya tabbatar da kai harin inda yace sun kai harinne me hatsarin gaske kan masu yiwa Kiristoci Khìsàn Kyìyàshì
Yace yayi gargadi a baya ba’a jishi ba amma yanzu jiki Magayi
Ya bayyana cewa, kuma idan Kyìsàn Kiristocin ya ci gaba, zasu sake kawo harin.