
Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya yi Allah wadai da harin da kasar Amurka tace ta kai jihar Sokoto.
Malamin yace wannan harin A Borno ‘yan tà’àddà suke me ya kai Amurka Sokoto? Yace wannan suna son su yaki musulunci ne kawai.
Ya ce idan taimakoj tsaro Najeriya take nema kamata yayi ta nema a wajan kasashen Tirkiyya, Pakistan ko China.
Yayi kiran Gwamnatin Najeriya ta yanke huldar tsaro da kasar Amurka.