Saturday, August 8
Shadow

Me ya kai Amurka Sokoto? Musulunci ne kawai suke son durkusarwa>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya yi Allah wadai da harin da kasar Amurka tace ta kai jihar Sokoto.

Malamin yace wannan harin A Borno ‘yan tà’àddà suke me ya kai Amurka Sokoto? Yace wannan suna son su yaki musulunci ne kawai.

Ya ce idan taimakoj tsaro Najeriya take nema kamata yayi ta nema a wajan kasashen Tirkiyya, Pakistan ko China.

Yayi kiran Gwamnatin Najeriya ta yanke huldar tsaro da kasar Amurka.

Karanta Wannan  Shugaban Sojojin Najeriya ya bayyana masu daukar nauyin matsalar tsaro da abinda suke son cimmawa a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *