Saturday, December 27
Shadow

Tun tuni ya kamata in kawo Khàrì Najeriya amma na bari sai ranar Kirsimeti ne dan ya zama kyautar Kirsimeti>>Inji Trump

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, tun tuni ya kamata ya kai Najeriya hari, watau Rana Laraba.

Amma yace ya jinkirta sai ranar Kirsimeti ne dan harin ya zama waa kyauta ta musamman.

Ya bayyana hakane ranar Laraba, Kwana daya bayan kai harin Sokoto da Kwara wanda rahotanni suka ce ba kan ‘yan Tà’àddà ya fada ba.

Karanta Wannan  Za a fara sauya tunanin tubabbun ƴanbindigar da suka miƙa makamai a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *