Saturday, December 27
Shadow

Kai Duniya ina zaki damu? Kalli Bidiyon yanda aka yi hira da wata ma’aikaciyar Mutuware inda tace masu sayar da abinci da shahararrun mutane na zuwa ta wanke kudin Gawa ta basu ruwan

Wata ma’aikaciyar mutuware ta bayyana yace take sayar da ruwan wankin Gawa.

Tace yawanci masu kudi da masu sayar da abinci da sauransu ne ke zuwa su sayi ruwan wankin gawar dan neman Duniya.

Tace neman kudi ne yasa ta take wannan bakar sana’a.

Karanta Wannan  Ƴan siyasa da sojoji na daga cikin masu baiwa masu ikirarin Jìhàdì bayanai>>Inji Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *