Sunday, December 28
Shadow

Hattara: Yawan Rantsuwa akan Qarya yana hana Haihuwa>>Inji Sheikh Haifan

Malamin Addinin Islama, Sheikh Yahya haifan yayi gargadin cewa, duk me yawan rantsuwa akan Karya Allah na hanashi haihuwa.

Malam yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne ya fadi hakan inda yace a kiyaye.

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@jamilusafiyanu0/photo/7588822414746750220?_r=1&_t=ZS-92b9HeFftFg
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wani abu da ya fado daga sararin samaniya yana ta Tiriri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *