Thursday, April 16
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya tafi Turai saidai yaki fadin kasar da zashi

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tafi Turai dan ci gaba da hutun karshen shekara da ya kanyi.

Saidai bai bayyana kasar da zashi ba.

Hakan na zuwane gabanin tafiyar da zai yi zuwa Abu Dhabi.

Karanta Wannan  Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *