Sunday, December 28
Shadow

Kalli Bidiyon dandazon Yarbawan da suka taru wajan ofishin jam’iyyar ADC

Ganin Yarbawa da suka taru a wajan ofishin ADC yasa ana ta tambayar cewa, ashe akwai yarbawan da basa yin shugaba Tinubu.

Tsohon Gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ne ya tarasu haka wanda kuma shine sakataren jam’iyyar ta ADC.

Karanta Wannan  Talauci ba rahama bace kuma dole mu magance ta-Sanata Natasha ta mayawra da Akpabio martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *