
Malamin Kirista, Bishop David Oyedepo ya bayyana cewa Kharin da kasar Amirka ta kawo Najeriya, Allah ne ya amsa addu’ar da suka dade suna yi.
Ya bayyana cewa Kharin ya rushe shirin musuluntar da Najeriya da aka dade anayi.
Yace kuma Najeriya ba zata taba zama kasar Musulmi ba.