Sunday, December 28
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘YarGuda tace wannan gadon ya mata kadan

Tauraruwar Tiktok, ‘YarGuda ta bayyana cewa wani gado da Maiwushirya ya nuna mata yace an sai mata saboda aurenta ya kusa ya mata kadan.

Ta bayyana cewa babban gado take so irin wanda akewa kowa itama a mata.

Shima dai Maiwushiryan abin ya bashi mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ban Tausayawa Ummi Nuhu ba, Kuma Kadan ta gani akan abinda ta aikata, Wannan matashin yawa Tsohuwar jarumar Kannywood tonon silili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *