Friday, February 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh ya saiwa Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna sabuwar Jaka

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya saiwa tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna jakar mata.

A wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok an ganshi tare da ita ya dai mata jakar kuma ya biya kudin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna na shan Tofin Allah Tsynè inda ake zarginta da Lalata auren Gfresh, Ita Kuma Maryam Anata tausaya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *