Thursday, November 5
Shadow

Da Duminsa: Shahararren dan Damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani Hatsari ya rutsa dashi

Shahararren dan damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani hadarin mota ya rutsa dashi.

Mutane 2 ne suka rigamu gidan gaskiya a hadarin.

hadarin ya farune ranar litinin akan hanyar legas zuwa Ibadan.

Anthony Joshua ya ji raunuka wanda basu da tsanani sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Burgewa: Yanda matar ministan Abuja, Nyesom Wike ta je ta cire masa hula ta goge masa zufa yayin da yake jawabi a wajan taro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *