
Mutane biyu wanda abokanshine da suka rako Shahararren dan ben Najeriya, Anthony Joshua gida sun rasu a hadarin daya rutsa dashi.
Kuma daya daga cikin mutanen Musulmi ne.
Wani abin tausai shine Bidiyon su da aka gani yana ta yawo a kafafen sada zumunta inda suke cewa gasu a hanya zasu raka Anthony Joshua Najeriya.
