
Wannan wani tsaikon Ababen hawane daya faru a Legas wanda ya sa har masu tafiya a kafa suka kasa motsi da kyau.
Lamarin ya farune a kasuwar Balogun dake jihar ta Legas.
Wadda ta dauki Bidiyon ta rika fadar cewa idan babu ahinda zai kawo ka kasuwar kada ka bi ta hanyar.