Friday, June 26
Shadow

Sai da na gargadi Anthony Joshua ya dana shigewa ‘yan Siyasar Najeriya, gashinan yanzu yaje yayi Hadari>>Inji Omoyele Sowore

Omoyele Sowore, dan Fafutuka kuma mamallakin Jaridar Sahara Reporters ya bayyana cewa, a baya yasha gargadin dan Damben Najeriya, Anthony Joshua kan ya daina shigewa ‘yan siyasar Najeriya amma yaki.

Yace gashinan yanzu ta fito fili, yayi hadari babu wani taimakon gaggawa na musamman da ya samu.

Sowore yace shuwagabannin Najeriya cin hanci da rashawa ya musu yawa sannan kuma azzalumaine.

A karshe yace yana taya AJ fatan Allah bashi Lafiya.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: A yau Sallah, Daya daga cikin iyalin malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta rigamu gidan gaskiya yayin da yake tsare a hannun ICPC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *