
A karin farko tunda aka fara maganar cewa Abba Kabir Yusuf, Gwanan Kano zai koma jam’iyyar APC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya jefawa Abban magana
Kwankwaso a wajan taron ya jefawa Abban Magana inda yace babu wanda ke Cin Amanarsu ko ya musu Butulci yayi nasara.
Kwankwaso yace yayi mamakin ganin yawan mutanen da ya tara a waja taron nasa inda yace yayi tsammanin duk sun koma bayan Abba.