Friday, January 2
Shadow

Rahotanni sun ce Tauraron mawakin Najeriya, Kizz Daniel ya bar Kiristanci zuwa Musulunci

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron mawakin Kudu, Kizz Daniel ya bar Kiristanci zuwa Musulunci.

Rahotannin na ta yawo a kafafen sada zumunta.

Saidai zuwa yanzu mawakin bai ce uffan kan hakan ba.

Karanta Wannan  An gano wani gidan Alfarma a kasar Amurka da ake zargin Tsohon me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Sambo Dasuki ya siya da kudaden sata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *