Tuesday, September 29
Shadow

Tauraron Mawakin Hausa, Nazir Sarkin Waka ya baiwa babban Yaronsa tallafin Naira Miliyan 1 a wajan bikinsa

Sarkin Waka, Nazir Ahmad ya baiwa babban yaronsa, Abba C Sale kyautar Naira Miliyan 1 a wajan bikinsa.

Abba C Sale yayi aure inda aka gayyaci taurarin mawaka da taurarin kafafen sada zumunta.

https://www.tiktok.com/@dj.babba.1/video/7681870117428350229?_r=1&_t=ZS-99U6cqKg6XE
Karanta Wannan  Kungiyar B0k0 Hârăm sun kai hari a sansanin sojojin Najaria dake Borno da jirgi marar matuki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *