Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka taru wajan kaddamar da yakin neman zaben Tinubu a Kano

Dubban mutanene suka taru wajan kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kano.

An ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da sauran jigogin siyasa a jihar.

Karanta Wannan  Mahara sun shiga coci suka yankewa Fasto yatsu suka kuma harbeshi sannan suka sace mutane 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *