Friday, October 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Kirista tana kuka tana Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Wannan wata Kirista ce dake kuka tana yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Sunanta Esther.

Da yawa sun rika mata fatan Allah yasa ta Musulunta.

Karanta Wannan  Sanata Natasha Akpoti zata gurfana a gaban kotu bisa karar da Gwamnatin Tarayya ta kaita na bata suna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *