Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon abinda ango ya kama Amaryarsa suna yi da tsohon Saurayinta a ranar Aurensu

Wannan wani Ango ne ya kama Amaryarsa a dakin Otal da tsohon Saurayinta a ranar Aurensu a dakin Otal.

Saidai Amaryar tace babu abinda suke yi, maganace suke.

Karanta Wannan  Masu ikirarin Jìhàdì sun kàshè sojojin Najeriya hudu a sabbin hare-haren da suka kai Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *