Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban taba rika Miliyan 10 ba tawa amma Sanadiyyar waka na samu Miliyan 100 a show daya kawai>>Inji Soja Boy

Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, Bai Taba Rike Miliyan 10 ba tashi amma ya Samu Naira Miliyan 100 a show daya da yayi sanadiyyar waka.

Ya bayana hakane a wata Hira da aka yi dashi.

Ya kuma ce sanadiyyar Waka yana taimakawa ‘yan Gidansu sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda tsawa ta fadowa wani dan Kwallo ana tsaka da buga kwallon ya mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *