
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya koma jam’iyyar ADC.
Atiku Abubakar ya tayashi murna inda yake cewa, yana masa maraba da shigowa jam’iyyar ta ADC.
Atiku yayi fatan zasu hada hannu dan ciyar da Najeriya gaba.