
Rade-radi na yawo a kafafen sada zumunta cewa, akwai yiyuwar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dauki Shugaban jam’iyyar APC a matsayin mataimakinsa a 2027.
A baya dai an ta yada cewa, Tinubu zai dauki wani wanda ba Kashim Shettima ba a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.