
Shugaban kasar Mozambique ya yiwa ‘yan Kwallonsa Alkawarin cewa idan suka yi nasara a wasan Da zasu Buga da Najeriya zai baiwa kowannensu Kyautar Naira Miliyan 11.3 kowannensu.
A ranar Litinin ne Najeriya zata buga wasa da kasar Mozambique a ci gaba da kasar cin kofin Afrika na AFCON da ake bugawa a kasar Morocco.