Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda Musbahu M. Ahmad yayi akan komawar Abba APC da mutane ke ta cewa ashe hankalinsa kadanne

Tauraron mawakin Hausa, Musbahu M. Ahmad ya bayyana a wani bidiyo yana ihu yana fadar cewa Gwamnatin Kano zata yi jifar Gafiyar Baidu saboda komawar Gwamna Abba jam’iyyar APC.

Saidai wannan abu da yayi, ya dauki hankulan mutane inda wasu ke cewa, hakan bai kamata ba.

Wasu sun rika bayyana cewa, da sun dauki Musbahu me hankali amma yanzu ya fadi ba nauyi a wajansu.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 6, da Litinin 9 ga watan Yuni, 2025 a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan babbar Sallah na bana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *