Friday, January 9
Shadow

Wannan Tsohuwar tace tasan A Lahira Inyass zai cece-kuce

Wannan wata tsohuwa ce data bayyana cewa, tasan a Lahira Inyass zai ceceta.

Kuma wani dan Darika yace wai yayi Mafarki da Inyass ya bashi tabbacin cewa zai ceceta.

Karanta Wannan  An damƙa wa kowane gwamna tallafin shinkafa ban da na Kano - Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *