
Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa kasar Amurka ta sakashi cikin malaman da zata jefawa Bòm.
Ya bayyana hakane a yayin karatun da yake a masallacinsa.
Malam ya kara da cewa an kirashi a waya aka sanar dashi daga Abuja.
Kasar Amurka ta kawo Khàrì jihar Sokoti inda tace tana fadane da masu Mhuzghunawa Kiristoci.