Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyon:Daga yau na bar Darikar Tijjaniyya tunda daga ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su nemo Bokaye a cikinta>>Inji Anas

Wani matashi me suna Anas ya bayyana cewa, daga yau ya bar Darikar Tijjaniyya.

Matashin ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace yaga daga masu kudin Karya sai ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su samo bokaye.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sheikh Khalifa Sani Zaria, Matsafine>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *