Thursday, January 8
Shadow

!Da Duminsa: Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya rage farashin man fetur dinsa daga Naira N835 zuwa Naira N815 akan kowace Lita

Rahotanni na bayyana cewa, Kamfanin Man fetur na kasa, NNPCL, sun rage farashin man fetur daga Naira N835 zuwa Naira 815 akan kowace Lita

Hakan na zuwa ne yayin da Depot masu zaman kansu suka kara farashin man.

Karanta Wannan  Karya ministan Lafiya yake, bamu janye yajin aiki ba>>Inji Kungiyar malaman Jinya(Nurse) na Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *