Thursday, January 8
Shadow

Tsohon Ministan Tsaro, Muhammad Badaru ya musanta Rahotan cewa zai koma jam’iyyar ADC

Tsohon Ministan tsaro, Muhammad Badaru ya musanta Rahotannin dake yawo cewa, zai koma jam’iyyar ADC.

A wata sanarwa da ya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Safwan Sani Imam ya bayyana cewa rahotanni shirin komawarsa ADC ba gaskoya bane.

Yace shi har yanzu dan jam’iyyar ADC ne wanda dashi aka kafata.

Yayi kira ga jama’a da su yi watsi da rahotannin dake cewa zai koma jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Muna muna kan Kalaman Sheikh Lawal Triumph kuma nasan cewa, a cikin Mintuna 10 zai kawo hujjojin kalaman da yayi>>Inji Sheikh Sani Rijiyar Lemu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *