Saturday, January 10
Shadow

Kalli Hoto: Ganin dan gidan Wike akan Kujera me Laushi amma shugaban jam’iyyar APC na jihar Rivers akan kujerar Roba ya dauki hankula

Wannan hoton ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga dan gidan Ministan Babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike akan kujera me Laushi amma shugaban jam’iyyar APC na jihar Rivers akan kujera me tauri ya dauki hankula.

An dauki hotonne lokacin da Wike ya kai ziyara jiharsa ta Rivers.

Da yawa dai na ganin hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Fadar Shugaban Kasa ta karyata maganganun Adesina kan ci gaban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *