Wednesday, April 29
Shadow

Tsohon Mataimakin Peter Obi a zaben 2023>>Yusuf Datti Baba Ahmad ya fito takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party

Tsohon Mataimakin Peter Obi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023, Yusuf Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, zai fito takarar shugaban kasa zaben shekarar 2027 a jam’iyyar Labour Party.

Ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasa, a watanni na farko zai tabbatar ya linka Albashin jami’an tsaro da sau 4.

Karanta Wannan  Dan majalisar Tarayya daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa ya jefar da Jar Hula NNPP ya koma jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *