Friday, January 9
Shadow

Da Duminsa:Wata Majiya ta bayyana ainahin Abinda Kwankwaso yaso yiwa Abba wanda shine ya baiwa Abban Haushi yasa yake son komawa APC

Wata majiya daga Kano tace ainahin abinda ya kawo rashin jituwar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da shugaban Tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso shine.

Kwankwason ya so saka ‘yan majalisar jihar Kano su tsige Abba.

Wannan banai na ta yawo ne a kafafen sada zumunta inda a wata majiyar kuma aka rika ruwaito cewa, Kwankwaso baya son Abba ya sake tsayawa takarar Gwamnan Kano ne a shekarar 2027 inda yake son kawo wani dan takara na daban.

Karanta Wannan  Gyaran Tattalin Arzikin Najeriya da shugaba Tinubu ke yi na bada sakamako me kyau yanzu Buhun shinkafa ya fado zuwa Naira 80,000>>Inji Ministan Kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *