Friday, January 9
Shadow

A shekarar 1983 manyan sojoji sun sameni suka ce zasu yiwa Tsohon Shugaban kasa, Shehu Shagari Juyin mulki dan in zama shugaban kasa amma nace bana so>>Inji Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, a shekarar 1983, manyan sojoji sun sameshi suka ce zasu yiwa shugaban kasa a wancan lokacin, Shehu Shagari Juyin Mulki dan shi Obasanjon ya zama shugaban kasa.

Saidai Obasanjon yace musu baya so.

Yace dalilinsa shine su suka Kafa Dimokradiyya diyya a Najeriya dan haka ba zai zama cikin wanda zasu rusata ba.

Hakanan shima tsohon shugaban kasar Soji, Janar Ibrahim Badamasi ya tabbatar da wannan labari na Obasanjo.

Karanta Wannan  Abin Kunya: Kalli yanda aka bar Gurin da aka warewa Najeriya a taron kasashe dake gudana a Birnin Tokyo na kasar Japan ba kowa, yayin da sauran kasashen Duniya suke tsaye a wajen nasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *