Saturday, January 10
Shadow

Shin Wai Kwankwaso har ya koma ADC ne? Kalli Abinda ya jawo ake ta tambayar hakan

A yayin da ake rade-radin cewa, Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC, Rubuce-Rubuce sun yi yawa a kafafen sada zumunta inda ake ganin wata sabuwar tafiya ta ADC kwankwasiyya.

Kwankwaso ya bayyana cewa dai duk jam’iyyar da zai koma sai sun yadda zasu bashi takarar shugaban kasa ko ta mataimakin shugaban kasa.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Shuwagabannin sojojin da aka Taba yi a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *