
A yayin da siyasar Kano ta Dauki Dumi.
Shugaban tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya fara mayar da martani a yayin da ake tsammanin gwamnab Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC.
A wajan wani taro, Kwankwaso yace duk wanda ya bar tafiyarsu ta Kwankwasiyya, sunan siyasarsa ‘yar Wada.
Kwankwaso a baya dai ya bayyana cewa, Kamata yayi Abha ya ajiye musu kujerarsu kamin ya koma APC.