Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon irin Murnar da Super Eagles ke yi bayan nasarar 2-0 akan Algeria

An ga ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles na murna sosai bayan nasarar cin 2-0 da sukawa kasar Algeria.

An gansu suna ta rawa a dakin canja kaya.

https://twitter.com/i/status/2010053278424613352
Karanta Wannan  Bashar Aliyu Kenan, Wanda Ya Kammala Jami'ar Sokoto Da Sakamko Mafi Daraja (First Class) A Fannin Lissafi (Mathematics)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *