Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan Zidane, Luca Zidane ya kama dan kwallon Najeriya, Fisayo Dele-Bashiru da Rikici bayan an tashi wasa jiya

Dan gidan Zidane, Luca Zidane wanda shine golan Algeria ya kama dan wasan Najeriya, Fisayo Dele-Bashiru da fada bayan da aka tashi wasan jiya.

An ganshi dai ana ta rikeshi amma ya kama Dele-Bashiru da fada.

Lamarin ya jawo mai Allah wadai.

Karanta Wannan  Talauci ba rahama bace kuma dole mu magance ta-Sanata Natasha ta mayawra da Akpabio martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *