An ga Marcus Rashford ya bi duka ‘yan wasan Real Madrid ya gaisa dasu bayan da Barca ta yi nasarar cin 3-2 a wasan da suka bugaba daren jiya.
Bidiyon ya dauki hankula sosai inda akai ta yabawa Rashford saboda wannan halin dattako da ya nuna.