Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaure tsakanin magoya bayan Manchester United bayan da Brighton ta musu 2-1

An ga wasu magoya bayan Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United suna ta fada a filin wasan yayin da ake tsaka da wasan su da Brighton.

Ana tsaka da wanne inda aka ga suna nushin juna.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka rika cewa, zafin ci ne.

Karanta Wannan  Gwamnatin taraiya ta umurci WAEC da NECO su koma zana jarrabawa ta na'ura mai ƙwaƙwalwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *