
A karshe dai bayan dambarwar da akai ta yi tsakanin ‘yan kasuwar man fetur da Dangote, ‘yan kasuwar a yanzu sun ce sun yadda Dangote ya wadatar da Najeriya da man fetur din.
Sun sha Alwashin daina shigo da man daga kasashen waje.
Hakan na nufin Dangote zai zama me wuka da nama akan harkar man fetur a Najeriya.