Tuesday, September 8
Shadow

‘Ya’yana 10, mijina ya gudu ya barmu, ni ke ciyar dasu>>Inji Wannan matar

Wannan matar me ‘ya’ya 10 da mijinta ya gudu ya barta dasu ta dauki hankula bayan da ta nuna yanda take ciyar da ‘ya’yan nata.

An ga yanda ta dafa abinci take raba musu.

Da yawa sun tausaya mata.

https://twitter.com/i/status/2010709931859542128
Karanta Wannan  Wasu na ta tambayar wai Ina Kwankwasone, kowane babban dan Adawa yayi Allah wadai da dakatar a Gwamnan Rivers amma har yanzu shi bai ce komai akai ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *