
Me sharhi akan Al’amuran yau da kullun, Hamma, ya yi zargin cewa, kusan duk manyan ma’aikatun da ake samun kudaden shiga, Bayerabene ke shugabantarsu.
Ya zano ma’aikatun kamar haka, CBN, NRS, Customs, NNPC da sauransu inda yace duka Yarbawa ne shuwagabanninsu.
Ya bayyana cewa, a kowace kabila a Najeriya akwai kwararru, me yasa sai Yarbawa kawai ake baiwa mukami?
i