Friday, August 14
Shadow

Da Duminsa: Majalisar Dattijai ta amincewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura sojoji zuwa kasar Benin Republic

Majalisar Dattijai ta amincewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da sojoji zuwa kasar Benin Republic.

Majalisar ta amince da tura sojojin dan samar da zaman lafiya a kasar da sauran kasashen Africa.

Hakan ya zo ne bayan da shugaba Tinubu ya aikewa da majalisar bukatar hakan.

Karanta Wannan  An yiwa Alkalan Najeriya 10 ritayar dole bayan samunsu da rage shekaru dan ci gaba da aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *