Malam Jamilu ya bayyana cewa, duk wani Malamin Darika Mayen kudi ne.
Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda yace abin gado ne.