Saturday, September 26
Shadow

Ya halatta idan ka saki mata, ka auro kanwarta da suke uwa daya uba daya>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa ya halatta idan mutum yana da mata ya saketa, ya auro kanwarta wadda suke uwa daya uba daya.

Yace abinda aka Haramta shine hadasu a lokaci daya mutum ya aura.

Karanta Wannan  Gwamnan jihar Akwa-Ibom ya magantu bayan da diyarsa ta zargeshi da yunkurin kàshè ta da yin tsafi da ita da diyarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *