An hango Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya na gayawa Adam A. Zango cewa, ya fito takarar gwamna zasu goyi bayansa.
Murja Kunya ta bayyana hakane a yayin da suka hadu da Zango a wajan wani taron Biki.
An Kuma Ganta suna waka tare da Adamun.