Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Murja Kunya na gayawa Adam A. Cewa ya fito takarar Gwamna

An hango Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya na gayawa Adam A. Zango cewa, ya fito takarar gwamna zasu goyi bayansa.

Murja Kunya ta bayyana hakane a yayin da suka hadu da Zango a wajan wani taron Biki.

An Kuma Ganta suna waka tare da Adamun.

Karanta Wannan  Likitocin Abuja za su tsunduma yajin aiki kan korar ma'aikata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *