Dan kwallon Najeriya, Ola Aina ya taya Super Eagles addu’ar Allah yasa su yi nasara akan kasar Morocco.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula.
A ranar Alhamis ne dai Najeriya zata buga wasan da Kasar Morocco.